Friday, 24 November 2017

A cuci maza: Kwalliyar zamani me canja kamannin mata

Kwalliyar zamani ta zama abin yayi tsakanin 'yan mata, musamman masu tabo a fuska, dan kuwa tana boye duk wani kurji ko tabon fuskar mace da zai iya jawo mata cikas wajan samari, wanan hoton na sama misaline na yanda kwalliyar ke canja kamannin mata yana kara musu kyau.


No comments:

Post a Comment