Sunday, 5 November 2017

Abin dariya: Anawa yaro wanka yana barci

Wannan wani gajeren hoton bidiyon jaririne da akemai wanka yana cikin barci, me mai wankan ta tasheshi amma sai ya rika komawa, bidiyon ya dauki hankulan mutane a dandalin sada zumunta da muhawara.

Zaka ci dariya ifan ka kalla.

No comments:

Post a Comment