Sunday, 26 November 2017

Adam A. Zango da Hafsat shehu sun haskaka a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa kuma kawaki Adam A. Zango kenan tare da tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa kuma mata a gurin marigayi Ahmad S. Nuhu watau Hafsat Shehu a wannan hoton nasu da suka yi kyau.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment