Thursday, 2 November 2017

Adam A. Zango da kayan fulani

Fitaccen jarumun fina-finan Hausa kuma mawaki, sarkin Nanaye, Yarima Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi inda yake sanye da kayan fulani, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment