Wednesday, 1 November 2017

Adam A. Zango Sarkin Nanaye da tawagarshi

Jarumin fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango(Yarima, Sarkin Nanaye) kenan tare da tawagarshi, Nura M. Inuwa, Saeed Nagudu, Ado Gwanja da Umar M. Sharif, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment