Thursday, 9 November 2017

Adam A. Zango tare da diyarshi Murjanatu

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan tare da diyarshi Murjanatu a wannan hoton nasu daya kayatar, muna fatan Allah ya rayata rayuwa me kyau irinta addinin musulunci da sauran yara gaba daya.

No comments:

Post a Comment