Saturday, 4 November 2017

Adam A. Zango ya kaiwa iyalan tsohon shugaban kasa Sani Abacha ziyara

Tauraron finafinan Hausa kuma mawakin Adam A.Zango ya kaiwa iyalan diyar tsohon shugaban kasa Fatima Gumsu Sani Abacha ziyara shi da abokin aikinshi Tahir I. Tahir, sun dauki hotuna a loacin ziyarar kuma Fatinar ta bayyana Adam A. Zangon cikin jaruman fina-finan Hausa dake birgeta.Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment