Sunday, 5 November 2017

Adama Indimi cikin jirgin saman babanta

Diyar hamshakin attajirin dan kasuwa, Adama Indimi kenan a cikin jirgi jiya da suke kan hanyar dawo wa daga jihar Akwa-Ibom inda aka karrama babansu da digirin girmamawa ta Dacta akan kasuwanci.

No comments:

Post a Comment