Thursday, 23 November 2017

Ado Gwanja dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawakin mata Ado Isa Gwanja kenan a wadannan hotunan nashi da suka kayatar, muna mishi fatan Alaheri.

No comments:

Post a Comment