Thursday, 2 November 2017

Ahmad Musa da matarshi Juliet sun raka Ali Nuhu tashar jirgi a Ingila

Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu (Sarki) kenan a kasar Landan inda yaje ziyara, anan abokin Alin ne, Shahararren dan kwallon Najeriyar nan Ahmad Musa dake buga kwallo a kungiyar Leicester ta kasar Ingila tare da matarshi Juliet da wani abokinsu sukewa Alin rakiya zuwa inda zai hau jirgi.Muna mai fatan Allah ya kiyaye hanya ya saukeshi lafiya.

No comments:

Post a Comment