Monday, 27 November 2017

Ahmed Musa tare da matarshi Juliet

 Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa kenan da matarshi Juliet, an gansune a wajan taron da shahararren me bayar da dariyarnan A.Y ya shirya a birnin Landan na kasar Ingila.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment