Saturday, 18 November 2017

Aikin Alheri: Kalli masu kula da kabarin fiyayyen Halitta, Annabi Muhammadu (S.A.W)Mutane dake aikin kula da kabarin fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu(S.A.W) kenan, wadannan mutane sunji dadi, koda yake Allah zuciyar mutum yake kalla amma aikinsu na zahiri ya nuna mutanen kirkine su, muna musu kyakkyawan zato kuma duk musulmi na gari zaiyi sha'awarsu kuma ya musu addu'a ta gari.

 Ya Allah ka amsa wannan aiki nasu ka sadamu da manzonka.


No comments:

Post a Comment