Sunday, 12 November 2017

A'isha Tsamiya taje aikin Umrah

Tairaruwar fina-finan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a Makka inda taje aikin Umrah, muna mata fatan Allah ya karba Ibada ya kuma dawo da ita gida Najeriya lafiya.
No comments:

Post a Comment