Sunday, 26 November 2017

Al-Amin Bashir Bugaje:Dalibin da yayi zarra tsakanin daliban da suka kammala jam'i'ar ABU: Ya samu tallafin karo karatu a duk jami'ar da yake so a Duniya

Al'amin Bashir Bugaje ya zama dalibin da yayi zarra ya fita da shedar digiri mafi kyawu a tsaka nin daliban da suka kammala jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya ajin shekarar 2017 da muke ciki, Al'amin ya fitone daga tsangayar Igjiniya ta makarantar , inda ya karanci Injiyan siddabarun wutar lantarki watau Electronic Engineering.

Al'amin ya kammala karatiunshi da maki 4.93 cikin maki 5 da ake dashi.
Kuma rahotanni sun bayyana cewa shugaban rukunin kamfanin mai na kasa Maikanti Baru ya bashi tallafin cigaba da karatun digirin digirgir a duk jami'ar da yake so a Duniya.
Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara basira ya kuma karo mana irinsu.


No comments:

Post a Comment