Saturday, 4 November 2017

Ali Nuhu da Ramadan Booth sun tarbi Nafisa Abdullahi a filin jirgin saman landan

Ali Nuhu da Ramadan Booth sun tarbi Nafisa Abdullahi a filin jirgin saman Ingila na Heathrow inda ta sauka dazu, jaruman dai na fina-finan Hausa suna haduwane a can kasar ta Ingila inda za'a karramasu da lambobin yabo a yau Asabar.
Yanzu wadanda suka rage suje sune Halima Atete, Hafsat Idris, Kamal S. Alkali, Hamisu Lamido Iyantama. Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment