Sunday, 12 November 2017

Ali Nuhu na tallar biredi

Yanda tauraron Fina-finan Hausa Ali Nuhu(Sarki) ke tallar wani biredi kenan da akeyi a jihar Adamawa, bayan da Alin ya dawo daga kasar Ingila ne yaje jihar ta Adamawa, Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment