Sunday, 5 November 2017

Ali Nuhu, Ramadan Booth da Nafisa Abdullahi bayan bikin karramasu da akayi a kasar Ingila

Taurarin Fina-finan Hausa Ali Nuhu(Sarki), Nafisa Abdullahi da Ramadan Booth a gurin karramawar da aka yiwa jaruman daren jiya a kasar Ingila.Bayan kammala bikin bayar da kyautar da alama jaruman sun fantsama gari yin wasu hidin dimun, anan hotunan da jaruman suka sakane a dandalinsu na sada zumunta suna zaune a wani shago.No comments:

Post a Comment