Thursday, 9 November 2017

Ali Nuhu tare da Abokanshi a kasar Turkiyya

Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu kenan tare da abokansa a kasar turkiyya inda ya ziyarta daga kasar Ingila, yanzu haka Alin dai ya dawo gida Najeriya, muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment