Saturday, 4 November 2017

Aminu Abba Umar(Nomisgee) na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Fitaccen me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma mawakin Rap, Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomisgee na murnar zagayowar ranar Haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
#kaikauce #banitwofingers

No comments:

Post a Comment