Saturday, 4 November 2017

Aminu Sharif Ahlan da iyalanshi sunje siyayyar jin dadi

Tsohon tauraron fina-finan Hausa Aminu Sharif Ahlan kenan da iyalanshi lokacin da sukaje siyayyar jin dadi jiya Juma'a, yace sun bukaci ya kaisu siyayya irin ta 'yan gayu kuma gashi ya kaisu amma fa, kamar yanda yace aljihunshi yayi kuka.Bayan nan kuma Ahlan da iyalan nashi sun biya ta gurin da ake nuna sabon fim dinnan na Abu Hassan wanda Zaharadeen Sani Owner ya shirya. Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment