Saturday, 4 November 2017

Amir Khan lokacin da yaje aikin Hajji da mahaifiyarshi

Tauraron fina-finan kasar Indiya Amir Khan kenan a lokacin da yaje wani aikin Hajji tare da mahaifiyarshi yana turata a keken guragu, muna mai fatan Allah ya amsa wannan ibada tashi da biyayya da yayiwa mahaifiyarshi ya kuma sa mai Albarka da mu baki daya.

No comments:

Post a Comment