Saturday, 4 November 2017

An dankawa Nafisa Abdullahi da Ramadan Booth kyautukansu a kasar Ingila

An dankawa Jaruman fina-finan Hausa Ramadan Booth da Nafisa Abdullahi kyautukan karramawarsu acan kasar Ingila yau Asabar, dazunnan ba jimawa, Nafisa dai ta amshi kyautar matsayin jaruma ta musamman/wadda tayi zarra a tsakanin jarumai mata a masana'antar finafinan Hausa.

Shi kuma Ramadan Boothya amshi kyautar karramawar  jarumin jarumai na shekara.
Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara daukaka ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment