Tuesday, 7 November 2017

An karrama Kwankwaso da lambar yabo ta gwarzon Dimokradiyya

A daren jiyane wata kungiya da take shirya taro duk shekara dan karrama mutanen da sukayi abubuwan amfanar da jama'a a Najeriya dama nahiyar Afrika gaba daya suka karrama tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwanso da lambar yabo ta gwarzon dimokradiyya.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment