Tuesday, 28 November 2017

An nada Fatima Makamashi sarautar Jakadiyar FKD

A jiyane tauraron fina finan Hausa, Ali Nuhu ya dana Fatima Makamashi sarautar Jakadiyar FKD, watau kamfaninshi na yin fina-finai, jarumai da yawa da 'yan uwa da abokan arziki sun hakarci taron inda suka shaida wannan nadin sarauta kuma suka taya Fatimar murna.


Muma muna tayata murna da fatan Allah ya taya riko.
No comments:

Post a Comment