Tuesday, 14 November 2017

An yi 'yar tsana me hijabi ta farko a Duniya dan karrama ba'amurkiya me kishin addinin islama

Wani kamfanin yin 'yar tsana me suna Barbie, yayi 'yar tsana me hijabi ta farko a Duniya dan karrama ba'a murkiyarnan me kishin addinin musulunci wadda duk inda zata shiga, sanye take da hijabi, watau Ibtihaj Muhammad.Ita dai Ibtihaj Muhammad 'yar kasar Amurkace kuma musulma, tana wasan wuka a gasar Olympic, kuma tayi suna a matsayin mace ba'amurkiya, musulma ta farko data taba zuwa gurin wasannin Olympic sanye da hijabi.

No comments:

Post a Comment