Monday, 13 November 2017

"An yimin Asiri amma ya karye">>Adam A Zango

Da alama akwai wani abu dake faruwa tsakanin tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango da wasu da  ya bayya a matsayin abokan hamayyar, adamun yayi wani rubutu inda ya bayyana cewa shida shahararren me bayar da umarnin nan Aminu Saira zasu dawo su cigaba da aiki, ya kuma kara da cewa asirin ya karye.A karshe Adamu yayi addu'ar Allah ya rabamu da shaidanu, ya nisantamu dasu.

Adamun dai be bayyana dawa yake ba. Amma hausawa sunce kowa yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yake.

No comments:

Post a Comment