Saturday, 18 November 2017

Ana zanga-zangar nuna adawa da Mugabe a Zimbabuwe

'Yan kasar Zimbabuwe sun fito kan tituna suna zanga-zangar nuna goyon baya ga shugaban sojan da suka hambarar da gwamnatin Robert Mugabe sannan suna nuna goyon bayan Mugaben ya sauka daga kan mulki, ya isa haka.




A jikin wasu kwalayen da masu zanga-zangar ke rike dasu an rubuta ya isa haka Zimbabuwe ba kayan gadon ka bane dadai sauran sakonni dake nuna adawa da mugabe.



No comments:

Post a Comment