Friday, 24 November 2017

"Antyna,babyna,yayata,kanwata">>Adam A. Zango ya gayawa Hadizan Saima

Tauraron fina-finan Hausa Adam A. Zango ya saka hoton abokiyar aikinshi, Hadizan Saima inda ya kirata da wasu sunaye da suka dauki hankulan mutane, Adam ya kirata da "Antyna, babyna, yayata,kanwata.

Hakan yasa mutane suka rika mayar da martanin"kai ta yaya zata zama duka wannan abubuwan daka bayyana a gareka".

Wasu kuma sun bayyana hakan da nishadine kawai.

No comments:

Post a Comment