Sunday, 26 November 2017

Anyi taron nuna tallar fim din Sarauniya

Jiya Asabarne akayi taron nuna tallar fim din Sarauniya a garin Kano, manyan jarumai irin su Ali Nuhu, Adam A. Zango, Jamila Nagudu, Fati Washa, Rukayya Dawayya da sauransu sun halarci gurin nuna wannan talla.

Adam A. Zango har sabuwar wakarshi ya rera a gurin kuma jaruma sun taka.

No comments:

Post a Comment