Wednesday, 22 November 2017

Ashe Abdulmumini Jibril ya je gurin bikin Banky W.

Dan majalisawr wakilai da aka dakatar, me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan da matarshi a gurin bikin mawakin kudancin kasarnan wanda ake kira da Banky W., ga mawakin can ta baya ya dafa kafadun Abdulmumini da na matarshi sun dauki hoto tare.

A cikin makonnanne akayi kasaitaccen shagalin bikin mawakin wanda ya samu halartar abokan sana'arshi mawaka da 'yan uwa da abokan arziki, ashe har daga Arewa ma wasu sunje.

No comments:

Post a Comment