Thursday, 23 November 2017

Bajinta ko shirme?: Wani bature ya gano yawan lasar da akewa alawar tsinke kamin ta kare

Wannan wani baturene ya zauna ya lissafa irin yawan lasar da akewa alewar tsinke kafin ta kare gaba daya, mutumin yace yayi lasa sau 2056 kamin alewar ta kare gabadaya. Wasu na ganin wannan bata lokacine kawai wasu kuma na ganin yayi bajinya.


Amma duk da haka abinda yayi din ya watsu sosai kuma mutane sun nuna alamar sonshi.


No comments:

Post a Comment