Monday, 6 November 2017

Banufe Umar ya auri inyamura A'ishat Obi

A wannan lokacin da ake ganin kawunan kabilun kasarnan yana kara rarrabuwa wani abin birgewa da ban sha'awa ya faru inda wani Banufe da aka bayya sunanshi da Umar ya auri masoyiyarshi wadda inyamurace me suna A'isha Obi data fito daga jihar Imo.Saboda irin yanda suka birge mutane anyita sa musu albarka a shafukan sada zumunta da muhawara, muna muna musu fatan Allah ya yiwa wannan aure nasu albarka ya kuma kawo zuri'a ta garu.
No comments:

Post a Comment