Monday, 27 November 2017

"Barkanku da Safiya Masoyana">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara ya kuma yiwa masoyanshi gaisuwar an tashi lafiya.
No comments:

Post a Comment