Monday, 27 November 2017

"Barkanku da Safiya Masoyana">>Masa'uda 'yar Agadas

Jarumar fina-finan Hausa, Masa'uda 'yar Agadas kenan a wannan hoton nata da tayi kyau, ta aikawa masoyanta sakon barka sa safiya, Muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment