Friday, 24 November 2017

Bidiyon Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta, a kotu

Maryam Sanda kenan a wannan bidiyon da bbchausa ta dauka lokacin sauraron shari'arta da ake zargin ta kashe mijinta, andai ga Maryam din rike da diyarta da kuma kur'ani a hannunta tana karantawa.

A lokacin shari'ar tata Maryam ta fashe da kuka.

Alkali ya hana bayar da belinta.

An kulleta a gidan yari.

Allah ka tsaremu da sharrin zuciya da kuma aikin dama sani.

No comments:

Post a Comment