Sunday, 19 November 2017

Dan sanda yakai bindigarshi gurin me walda ya gyaramai: Abin ya dauki hankulan mutane

Wannan hoton wani dan sandane da ya kai bindigarshi wajan me walda dan ya gyara mai ita, wanine yaga dan sandan a gurin me waldar, ya dauki hoton ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara yake tambayar, wai dama babu wani tanaji na gurin da ake gyarawa 'yan sandan bindigar su idan ta lalace?.Wannan hoto ya dauki hankulan mutane sosai, ganin cewa ba'a saba ganin haka ba, wasu dai sun dora laifin hakan akan gwamnati.

No comments:

Post a Comment