Wednesday, 22 November 2017

Dan uwa rabin jiki:Hadiza Gabon tare da dan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton tare da dan uwanta, da gani babu tambaya, sunyi kama sosai, tace dan uwantane na jini, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment