Friday, 17 November 2017

Dariyar manya: Ko me ya basu dariya haka?

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan tare da jigogin jam'iyyar APC jiya a gurin kaddamar da wani littafi da bangaren kula da kafafen sadarwa na gidan gwamnatin tarayya ya wallafa, Anga shugaba Buhari da sauran jama'ar gurin suna dariya musamman gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal.

 Ko menene ya basu dariya haka?

No comments:

Post a Comment