Saturday, 4 November 2017

Daya daga cikin sojojin Najeriya da suka halarci yakin Duniya na Biyu

Wani tsohon sojan Najeriya da ya halarci yakin Duniya na biyu kenan tsakanin shekarun 1939 zuwa 1945 yake nuna irin lambobin karramawar daya samu, Mazan jiya kenan.

No comments:

Post a Comment