Wednesday, 29 November 2017

"Dole inzo in iya yiwa kaina kwalliya">>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa dole ta zo ta koyi yiwa kanta kwalliya da kanta saboda irin kudin da take kashewa wajan yin kwalliya kuma cikin kankanin lokacin da bai wuce awa biyu ba kwalliyar ta goge.

Jarumar tace sam! bazai yiyuba dole ta dage ta koyi kwalliyar saboda ta rika yiwa kanta duk lokacin da bukatar yin hakan ya taso.

No comments:

Post a Comment