Friday, 17 November 2017

"Duk mutumin da kanshi kawai ya sani toh dabbane">>Adam A. Zango

Tairaron finafinan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan yayi wannan magan inda yace"Duk mutumin da kanshi kawai ya sami to dabbane" a cikin satinnan da mukene dai Adamun ya fito da wani yunkurin gyara a masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood inda yace bazai tsaya yana kallo ana barna ba tare da yayi iya kokarinshi wajan kawo gayara ba.

No comments:

Post a Comment