Monday, 13 November 2017

"Duk wadda tace sai na nemeta kamin in sakata a fim to ta fito ta gayawa Duniya, Idan kuma ta rufamin asiri to Allah ya tona nata">>Adam A. Zango

Alamu na kara nuna cewa akwai wata matsala majalisar Adam A. Zango data kunno kai domin kuwa sai rubutu yake tayi irin na wanda aka kai bango yayin da ake mai wani abu na ba daidai ba yayi hakuri zuwa wani tsawon lokaci.A wannan karin adamun yayi magana ne akan cewa "duk wadda  tace saina nemeta kafin in sakata a fim to ta fito gidan talabijin da rediyo ta fadawa Duniya. Idan kuma ta rufa min asiri, Allah ya tona mata nata Asirin".

Wannan dai na faruwane a yayin da adamun ya fito yace wasu na kokarin bata mishi suna.

No comments:

Post a Comment