Monday, 20 November 2017

Fatima Yola 'Yar kwalisa

Jarumar finafinan Hausa, Fatima Yola kenan a wannan hoton nata da ta saka a dandalinta na saza zumunta da muhawara, hoton dai ya dauki hankulan mabiyanta sosai inda wasu suka yabewa, wasu kuwa addu'a suka mata na fatan shiriya.


Hakanan wasu kuma sunyi kira a gareta da ta daina nunawa Duniya irin wadannan hoton nata.

No comments:

Post a Comment