Monday, 20 November 2017

Ga hoton 'yar sandarnan da tasha kwalliya da hotunanta suka karade shafukan sada zumunta tare da danuwanta

Image may contain: 2 people, people smiling, people standing
Kun tuna labarin 'yar sandarnan Fatima Abdul'aziz da hoton ta data sha kwalliya irin ta zamani ya karade shafukan sada zumunta da muhawara na yanar gizo akai ta yanawa?, itace a wannan hoton na sama tare da dan uwanta, Abdulaziz Bin Abdul'aziz, ita dai wannan baiwar Allah ta fito daga garin Malumfashine na jihar Katsina.


Image may contain: 1 person, closeup
Dan uwan nata ya saka hotunanta a dandalinshi na sada zumunta da muhawara na shafin facebook inda ya godewa mutane da irin soyayyar da suka nunawa 'yar uwar tashi kuma ya mata fatan Allah yasa wannan aiki nata ya amfani mutane gaba daya.
Image may contain: 1 person
Mumamuna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment