Monday, 27 November 2017

Garba Shehu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Babban me taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fannin kafafen watsa labarai, Malam Garba Shehu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi a yau, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment