Sunday, 12 November 2017

Gayu mutanen Allah: kalli shigar Momo da Al-Mustafa

Taurarin fina-finan Hausa Aminu Sharif(Momo) kenan da abokin aikinshi Abba El-Mustafa tare da Alhaji Sheshe cikin wankan suwaga, kalli yanda Momo ya rina gashin gemunshi kala da kala, an dauki wannan hoto ne lokacin daukar wani shirin fim.
No comments:

Post a Comment