Monday, 20 November 2017

Gidan talabijin na Arewa24 na daukar sabbin ma'aikata

 Gidan talabijin na Areqa24 na daukar sabbin ma'aikata kamar yanda daya daga cikin ma'aikatansu Aminu Sharif Momo ya wallafa bayanin a dandalinshi na sada zumunta da muhawara.


Sabbin ma'aikatan da za'a dauka sune:
Me gabatar da shirin girke-girke.

Me gabatr da shirin ado da kwalliya.

Me gabatar da shirin gari ya waye.

Me gabatar da shirin ado da kwalliya.

Se kuma me shirya shiri dangane da masana'antar fina-finan Hausa. Masu ra'ayi sai su duba suga idan sun cika sharuddan su nema.

Allah yaba me tabo sa'a.


No comments:

Post a Comment