Thursday, 9 November 2017

Gidan talabijin na kasa, NTA yayi kuskuren bayyana minstan harkar sadarwa Adebayo Shittu da cewa shugaban kasane

Gidan talabijin na kasa, NTA a takaice ya bayyana ministan harkokin sadarwa Otumba Adebayo Shittu a matsayin shugaban kasar Najeriya, Gidan talabijin din ya bayyana hakane a lokacin da ministan ke gabatar da jawabi agurin wani taro daya halarta, hakan yasa batun ya dauki hankulan mutane inda aka rika cewa sun kara mai matsayi.

No comments:

Post a Comment