Sunday, 26 November 2017

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ne Gwamnan gwamnoni na shekara

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ne ya lashe kyautar karramawa ta Gwamnan gwamnoni/jarumin gwamna na wannan shekarar da kafar watsa labarai ta New Telegraph ta bashi a daren jihar Legas.


muna tayashi murna.
No comments:

Post a Comment