Saturday, 11 November 2017

Gwamna Ganduje a teburin me shayi: Masu shayi a Kano sun samu tallafin gwamnati


Kimanin Masu Shayi 5,200 Daga Kananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano Sun Samu Tallafi Daga Gwamnatin Kano A Yau, ganin gwamna guda a teburin me shayi ya dauki hankulan mutane, muna fatan Allah ya ba masu shayin ikon yin amfani da kudin tallafin da aka basu yanda ya kamata.Shi kuma gwamna Allah ya kara bashi ikon sauke nauyin talakawa dake kanshi.


No comments:

Post a Comment